CIN AMANA Yadda Wani Magidanci Ya Kama Babban Abokinsa Da Suke Zuwa Cin Abinci Gida Tare Yana Lalata Da Matarsa
– Wani magidanci ya kama babban abokinsa da suke zuwa gida cin abinci tare yana lalata da matarsa.
– Lamarin ya farune a kasar Africa ta kudu inda kuma bayan da ya kamashi ya dauki hoton Selfie tare dasu.
– Sai dai lamarin ya jawo cece-kuce sosai a shafukan sada zumuntar ƙasar inda wasu ke kiran lallai cin amanar ya kai.