Wuff! Tsuntsu Daga Sama! Budurwa ‘Yar Nigeria Tayi Wuff Da Bature (Hotuna)

0 10

Wuff! Tsuntsu Daga Sama! Budurwa ‘Yar Nigeria Tayi Wuff Da Bature (Hotuna)

Wadannan hotunan wata Matashiya ce daga Arewa da ta yi Wuf da Wani Bature.

Kayatattun Hotunan su sun karade Shafukan sada zumunta inda akai ta musu fatan Alheri.

Ga Hotunan kasa muna muku fatan Alkhairi.Wuff! Tsuntsu Daga Sama! Budurwa ‘Yar Nigeria Tayi Wuff Da Bature (Hotuna)

KuryaNg

Leave A Reply

Your email address will not be published.