VIDEO: Ismail Tsito ft. Zeenatu – Kudin Gado

0 9
Ismail Tsito ft. Zeenatu – Kudin Gado

Mawakan barkwancin nan wato Isma’il Tsito da kuma Zeenatu 3SP sun zo mana da sabuwar video mai taken “Kudin Gado”.

Kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International dake garin Jos ne ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.

Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.

Kalli faifan bidiyon “Kudin Gado” daga kasa domin nishadi da bandariya.

The post VIDEO: Ismail Tsito ft. Zeenatu – Kudin Gado appeared first on Blogloaded.

Leave A Reply

Your email address will not be published.