Tirkashi Jakadiyyar arewa Ta Bankaɗo Wani bidiyon Maryam Yahya A bisa cinyar Wani Ƙato

0 104

Tirkashi Jakadiyyar arewa Solar Bankaɗo Wani bidiyon Maryam Yahya A bisa cinyar Wani Ƙato

Wannan wani bidiyo ne da jakadiyae tonon asirin arewa na wallafa a shafinta na Instagram inda take nuna jaruma tana bisa cinyar wani kato suna wakar soyayya.

Wasu suna ganin hakan bai dace ba amma kuma wasu naganin ae itace mai laifi miyasa sunayiwa junansu bidiyo a watsa a sohishiyal midiya. Zamu kawo bidiyon anjima kadan

KuryaNg

Leave A Reply

Your email address will not be published.