Shugaba Muhamadu Buhari Ya Isa Jihar Borno

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a silin sauka da tashin jirage na Maiduguri babban birnin jihar Borno, inda ya je domin halartar bikin ranar Sojoji na kasa a yau Jumma’a.
A yayin isar sa garin na Maiduguri, Shugaban kasan ya samu tarba ta musamman daga wurin gwamnan jihar Borno Kashim Shettima, shugaban rundunar sojojin Nijeriya Janar Tukur Yusuf Buratai tare da sauran mukarraban gwamnatin jihar.
#Rariya
KuryaNg

Leave A Reply

Your email address will not be published.