Nura M Inuwa – 2021 New Album

0 26

Bayan Dogon Lokaci Da Shahararren Mawakin Hausa Wato Nura M Inuwa Yayi bai fiddo sabuwar waka ba Kamar Yadda yayi ma Masoyan sa Alkawarin Sai bayan shakara Biyu zai rinqa fiddo masu Abum.

Ma’ana duk bayan shekara biyu zai rinka sakar masu Album guda daya Wanda Akansin Haka Da Duk farkon shekara ne yake yin wannan Album din.

A Cikin wakokin da zai fidda a Album din 2021 Yayi short video inda yake rera kadan daga cikin wakokin wannan album nashi mai zuwa. Ga short video dinnan na wakokin….

KuryaNg

Leave A Reply

Your email address will not be published.