Nafisa Abdullahi Ta Ba Wani Zazzafar Amsa, Bayan Da Ya Tambayeta, Tana Da Ciki Ne?
Jarumar Dai Ta Daura Wasu Hotunanta Ne, Wanda Ta Dauka, A Wajen Shaqatawa A Kasar Egypt,
Yayin Da Wasu Ke Yabawa, Wani Shi Kuma Tambayar Nafisan Yayi “Shin Tana Da Ciki Ne?” Sai Nafisa Ta Bashi Amsar, Kamar Haka.