Kullu Nafsin Za’ikatil Maut Anyi Babban Rashi A Kannywood Allah Yajikanshi Da Rahma

0 1,679

Allah Yayiwa Mahaifin Mawaki Alijita Rasuwa Allah Yagafartamasa Amin

Za a yi jana’izar sa a yau Litinin da misalin karfe 9am na safe, a gidan su da ke

Unguwar Shagari Quarters, kusa da filin kwallo a garin Kano.

Muna rokon Allah ya jikansa, tare da sauran musulman da suka rasu, amin.

Leave A Reply

Your email address will not be published.