Kalli BIDIYO: Mata Tayiwa Mijinta Da Kawarta Bidiyo Lokacin Da Sukai Tsirara Suna Zina

0 5,973

Kalli BIDIYO: Mata Tayiwa Mijinta Da Kawarta Bidiyo Lokacin Da Sukai Tsirara Suna Zina

Bidiyon wanda ya yadu a yanar gizo, an gano cewa Maa Adwoa ta isa gidan aurenta ba tare da sanin mijinta ba, sai kawai ta ga babbar kawarta Nafisa a gidan tsirara.

 

Bayan ta lakada mata duka, sai aka ji tana cewa saboda tana zaune a Techiman, wani garin daban, babbar kawarta yanzu tana amfani da wannan damar wajen yin zina da mijinta

Daga baya an hango Nafisa ta durkusa tana neman gafarar kawartata, Maa Adwoa

An kuma gano cewa Maa Adwoa ta kawo Nafisa daga Techiman zuwa Kumasi na kasar Ghana don taimaka mata ta samu aiki, amma sai ta saka mata da aikata zina da mijinta.

Leave A Reply

Your email address will not be published.