Innalillahi Wa’ina Ilaihi Raj’un Gobara ta tashi a babbar kasuwar Sokoto

0 302

Bayanai sun ce gobarar ta tashi ne da safiyar yau Talata kuma izuwa lokacin rubuta wannan rahoto, wutar na ci gaba da ci.

A hukumance, ba a san musababbin tashin gobarar ba, sai dai bayanai sun ce gobarar ta soma tashi ne daga Kofar Yan Roba.

Bayanai sun ce jami’an hukumar kashe gobara na ta kokarin kashe wutar.

Leave A Reply

Your email address will not be published.