Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raj’un Ansakeyin Babban Rashi A Kanyywood Allah Yamasa Rahama Ameen

0 508

Allah ya yiwa mahaifin Hajiya Asma’u Sani rasuwa a jiya Lahadi kuma aka yi jana’izarsa bisa koyarwar musulunci.

Asma’u dai jaruma ce daga masana’antar Kannywood wadda ta saba fitowa a matsayin uwa.

Allah ya gafarta wa mahaifinta da sauran ƴan uwa musulmi.

Leave A Reply

Your email address will not be published.