Hamisu Breaker – Sama kasa Ft Arewa Finest

0 99

Download Hamisu Breaker New Song Tilted “Sama kasa” Featured by Arewa Finest, Kamar yadda mawaki Hamisu Breaker baya gajiya wajen garin ya farantawa Masoyansa Rai.

Haka Muma Wannan shafi namu mai Albarka wato NaijaDrop.Com bazamu Gaji da kawo muku sabbin wakokin sa ba domin farin cikin ku.

Wannan wata sabuwar wakace da mawakin wato Hamisu Breaker ya rera tare da Arewa Finest Mai taken SAMA KASAKASA, Wakar tayi dadi sosai.

Download Hamisu Breaker New Song Tilted “Sama kassa” Featured by Arewa Finest, As singer Hamisu Breaker never tires of releasing lastest song for his fans.

Also,  our blessed site NaijaDrop.Com will never tire of bringing you new songs for your enjoyment. This is a new song sung by Hamisu Breaker with Arewa Finest titled SAMA KASA, The song is very sweet.

DOWNLOAD NOW
Hamisu Breaker - Sama kasa Ft Arewa Finest

Leave A Reply

Your email address will not be published.