Download Hamisu Breaker 2021 Album Songs

0 37

Download Hamisu Breaker 2021 Album Mp3 Song Kamar yadda Kuka sani Mawaka sukan fidda sabon Album a Farkon Sabuwar shekara ko karshen ta.

To muna sa ran Shima mawaki Hamisu Breaker Zai fiddo sabon Album dinsa nan ba da jimawa ba, Duba da yadda yake Saki sabbin Wakoki a farkon wannan shekarar ta 2021.

Duk da cewa bai fidda ranar da zai saki sabon album dinsa ba na wannan shekarar Amma muna tsammanin zai sake shi nan ba da jimawa ba, Ga daya daga cikin wakar sa wadda yayi a 2020 shekarar data wuce

DOWNLOAD ALBUM
KuryaNg

Leave A Reply

Your email address will not be published.