Browsing Category

Labarai

Alhaji Ya Yiwa Wata Yarinya Marainiya Ciki

Ana zargin wani mai suna Alhaji Giwa, mazaunin kauyen Birnin ruwa a jihar Sokoto, da yiwa wata yarinya marainiya mai suna Maimuna, fyade wanda kuma yayi sandiyar ta na samu juna biyu. Wani ma’aikacin gidan rediyon muryar Jamus, Faruk,…