Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Labarai
Babbar Rundunar Dan Sanda Abba Kyari Ta Cafke Gawurtaccin Yan Ta’adda
Babbar Rundunar Dan Sanda Abba Kyari Ta Cafke Gawurtaccin Yan Ta’adda
Daga: Datti Assalafiy
Sarkin Yakin Nigeria babban kwamandan rundinar ‘yan sanda kwararru IRT ya kama manyan barayi 25 masu garkuwa da mutane wadanda suke kashe jama’a…
Wani Malami ya Rika lalata da dalibar sa acikin Gidan sa tare bata Naira 500 har ya kai ga yi mata…
A yau Majiyarmu ta samu wani labari mummuna daga shafin demokradiya sun wallafa wannan labari da malami ke amfani da dalibansa har da samun juna biyu.
Ga yadda sunka wallafa wannan labarin a shafinsu.
“Daga Wakilin mu na Jahar Katsina…
Gaskiya Tau Halinta Angane Masu Saka ShikaTa’addanci a Kasarnanci
Gaskiya Tau Halinta Angane Masu Saka ShikaTa'addanci a Kasarnanci
Wannan Wani Mallamine Yatona Asirin Wasu Manyan Kasarnan Ka Daure Ka Kalli
Bidiyon Har Izuwa Qarahen sa Sannan Kataima Ka Kamana Share Na Shi Mungode…
Wa’iyazu Billah Bidiyon Wani Ustaz Yana Lalata Da Karuwa
Wa'iyazu Billah Bidiyon Wani Ustaz Yana Lalata Da Karuwa
Wa'iyazu Billah Bidiyon Wani Ustaz Yana Lalata Da Karuwa
Agaskiya Wannan Abin Yayi MatuqaeMatuqar Muni ga bidiyon nan akasa ku kallah
https://youtu.be/0iF0iJspe5w
Innalillahi Wa’ina Ilaihi Raj’un Gobara ta tashi a babbar kasuwar Sokoto
Gobara ta tashi a babbar kasuwar sokoto, lamarin da ya janyo hasarar dukiya ta miliyoyin naira.
Bayanai sun ce gobarar ta tashi ne da safiyar yau Talata kuma izuwa lokacin rubuta wannan rahoto, wutar na ci gaba da ci.
A…
Zan Auri Ashiru Na Goma In Zauna Dashi Idan Ya Amince inji Wata Budurwa
Zan Auri Ashiru Na Goma In Zauna Dashi Idan Ya Amince inji Wata Budurwa
Ikoh Sai Allah. Wata Zankadediyar Budurwa Ta Bayyana Cewa Zata Iya Auren Ashiru Na Goma Ta Zauna Dashi A Matsayin Mata Da Miji, Idan Har Ya Amince Duk Da Halin Da Yake…
Innalillahi ! A Taimaka Ayi Sharing wannan baiwar Allah Ta samu Matsalar kwakwalwa ( Hotuna)
Innalillahi ! A Taimaka Ayi Sharing wannan baiwar Allah Ta samu Matsalar kwakwalwa ( Hotuna)
A taimaka ayi sharing domin ta samu matsalar kwakwalwa tana kan hanyar jimlari jalingo zuwa numan ko yola
Allah yasa yan’uwanta ko wadan’da…
Ka rushe kwamitin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 babu abinda suke sai satar kudi~PDP ga Buhari
Jam’iyyar PDP ta ce bata ga amfanin kwamitin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 ba na gqamnatin tarayya.Tace babu abinda kwamitin yake in banda sanar da yawan mutanen da suka kamu da cutar da wanda suka mutu, sai kuma amfani da wannan…
Yau Za’acigaba Da Shirin Labarina Series Yau Jum’a 15 ga Wata
Yau Za'acigaba Da Shirin Labarina Series Yau Jum'a 15 ga Wata
Albishirinku Masoya Shirin LABARI NA Series, Mashiryin Shirin Malam Aminu Saira Ya Bayyana Ranar Da Za.a Dawo Daukar Shiri, Da Kuma Lokacin Da Za.a Fara Haska Season 3 Da Season…
Yadda Wani Magidanci Ya Kama Babban Abokinsa Da Suke Zuwa Cin Abinci Gida Tare Yana Lalata Da…
CIN AMANA Yadda Wani Magidanci Ya Kama Babban Abokinsa Da Suke Zuwa Cin Abinci Gida Tare Yana Lalata Da Matarsa
- Wani magidanci ya kama babban abokinsa da suke zuwa gida cin abinci tare yana lalata da matarsa.
- Lamarin ya farune a…
Subhanallah A Baiwa Masu Maɗigo Da Luwaɗi Ƴancin Yin Abinda Suke So A Najeriya, Inji Aisha Yesufu
A Baiwa Masu Maɗigo Da Luwaɗi Ƴancin Yin Abinda Suke So A Najeriya, Inji Aisha Yesufu
Munafukan banza munafukan wofi, sai ku zo bainar jama’a kuna zagin wasu smma a ɓoye kuna luwaɗi, A’isha Yesufu ta caccaki ƴan Arewa
A jiya ne dai…
Wuff! Tsuntsu Daga Sama! Budurwa ‘Yar Nigeria Tayi Wuff Da Bature (Hotuna)
Wuff! Tsuntsu Daga Sama! Budurwa ‘Yar Nigeria Tayi Wuff Da Bature (Hotuna)
Wadannan hotunan wata Matashiya ce daga Arewa da ta yi Wuf da Wani Bature.
Kayatattun Hotunan su sun karade Shafukan sada zumunta inda akai ta musu fatan Alheri.…
Kura Takai Bango ! A taya ni da addu’a, wallahi miji nike bukata Matuka , Kyakkyawar budurwa ‘yar…
Wata kyakkyawar budurwar mai suna Maryam a manhajar Tuwita ta yanke shawarar bayyanawa duniya yadda take ji a zuciyarta saboda gaskiya ta gaji da boyewa.
Maryam ta shifa Tuwita don bayyana a ra’ayinta na neman miji saboda ta gaji da…
Kalli bidiyo Abinda Wata Budurwa Tayiwa Wani Almajiri Allah Ya Kyauta
Wata mata ta kashe wani almajiri a wani gari dake jihar birnin kebbi Nigeria
Wannan Al amarin ya farune wasu wattani da suka gabata
Komenene dalilinda yasa ta aykata haka gashi zakuji a Ciki wannan Bidiyon da yake kasa…
Babu Gwamnatin Da Tayaki Talauci Kaman Tawa Inji Buhari
Assalam Barkanku Da zuwa wannan Shafi Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Yace Babu Gwamnatin da Tayaki Talauci
Kaman Gwamnatin Shi yayi bayanin ne a Wata Interview da ankayi dashi akan zanga Zanagar Endsars Ya Qara
Da Lissa Fa…
Gaskiyar Maganar Alakar Da Ke Tsakanin Fatima Ali Nuhu Dakuma Hamisu Breaker
Gaskiyar Maganar Alakar Da Ke Tsakanin Fatima Ali Nuhu Dakuma Hamisu Breaker
Ko Kunsan Haqiqanin Gaskiyar Maganarda Ake Ta Yabadidi Da Ita Akan
Cewar Diyar Ali Nuhu tana Soyayya Da Hameesu Breaker Kuwa?
Ga bIdiyo nan a kasa inda aka…
An Kama Wasu Gaggan ‘Yan Fashi Da Garkuwa Mutane Guda 37 Da Suka Addabi Yankunan Arewa
An Kama Wasu Gaggan 'Yan Fashi Da Garkuwa Mutane Guda 37 Da Suka Addabi Yankunan ArewaMasu fashin wadanda suka kware wajen garkuwa da mutane da satar motoci, sune suka addabi matafiya a yankunan jihohin Kaduna, Neja da Zamfara.Barayin…
Alaka Tsakanin Nafisa Abdullahi Da Rahama Sadau
Yanzu Kyakkawar Alaka Ta Kullu Tsakanin Nafisa Abdullahi Da Rahma Sadau Bayan Rashin Fahimtar Dake Tsakaninsu Na Tsawon Lokaci
#Rariya
Gwamna Jigawa Ya Amince A Kashe Naira Biliyan 2 Domin Gina Asibitin Kwararru A Kazaure
Majalisar Zartawa Ta Jihar Jigawa, Karkashin Jagorancin Gwamna Muhammad Badaru Abubakar, Ta Amince A Kashe Zunzurutun Kudi Har Naira Biliyan Biyu, Domin Gina Sabon Asibitin Kwararru A Karamar Hukumar Kazaure.Kwamishinan Watsa Labarai Na…
Bukatun Da Kungiyar Kiristoci Ta Mikawa Buhari
A yayin ziyarar da Kungiyar Kiristoci ta Nijeriya reshen Arewa ta kaiwa Shugaba Muhammad Buhari a jiya Alhamis, kungiyar ta mika masa wadannan bukatu kamar haka:kungiyar ta nemi Buhari ya gaggauta yin garambawul a bangaren rundunonin…