Browsing Category

kannywood

Shin Da Gaske Rahama Sadau Aure Zatayi?

A wata dama da jarumar kannywood wato Rahama Sadau Ta ba masoyan ta a Shafin na Twitter Wani ya tambayi jarumar akan Shin zata Iya Daina Film idan tayi aure?. Jarumar ta maida Martani inda tace Bazata iya daina Yin film ba ko bayan Tayi…