Bukatun Da Kungiyar Kiristoci Ta Mikawa Buhari

0
A yayin ziyarar da Kungiyar Kiristoci ta Nijeriya reshen Arewa ta kaiwa Shugaba Muhammad Buhari a jiya Alhamis, kungiyar ta mika masa wadannan bukatu kamar haka:
kungiyar ta nemi Buhari ya gaggauta yin garambawul a bangaren rundunonin tsaro
Sake gyaran dukkanin yankunan da rikicin makiyaya da manoma suka yi sanadiyyar lalacewarsu
Samar da cikakken tsaro ga manoma
Tilasta makiyaya mallakar filayen kiwo na kansu.
#Rariya
KuryaNg

Leave A Reply

Your email address will not be published.