Bidiyo : Wayyo Allah Mun Shiga Uku!! Allah Ka Rabamu Da Wannan Aika Aika

0 99

Wannan wani aika aika ne wanda ya faru a unguwar kurna da ke cikin jahar kano wanda shine nan da nan kwamishi nan yan sanda jahar kano sunka shiga bincike akan kai hari a gidan wani bawan Allah.

 

Wanda kuma har anka kashe mai gidan wanda kuma nan take wadanda sunkayi wannan aika aika sun gudu.

 

Sai anka samu recording na voice ma’ana murya wanda ake yadawa cewa yan sanda suna karba kudin daga wajen yan uwan mamacin wanda kuma daga baya ta karya ta kanta.

Leave A Reply

Your email address will not be published.