Bidiyo: Tabbas Magar Da Sheihk Jafar Da Albani Zaria Da Mahmud Gumi Da Sardauna Ta Tabbata Akan Makomar Arewa

0 127

Zancen Gaskiya Daga Bakunan Mutanen Kirki Magabatanmu

 

-Sardaunan Sokoto yace: Idan mutanen Arewa suka yi wasa sai mun zama bayi a kasarmu ta haihuwa

 

-Sheikh Abubakar Mahmud Gumi yace: Idan ba mu yi karatu ba za a dinga bin mu har gidajen mu ana kashe mu

 

-Sheikh Ja’afar yace: matsalarmu mu mutanen Arewa shine zaman munafurci, son kai da son mulki, kowa ya samu ya ci shi da ‘ya’yanshi da matanshi da kannen matansa.

 

-Sheikh Albaniy Zaria yace: Babban matsalar musulmin Arewa shine rashin hadin kai, da gayya makiya suka zuba kudi suka farraka hadin kan musulmi saboda ta nan ne za’a samu ikon cin nasara akan mu.

 

Ko za mu iya yarda da abinda suka fada idan muka yi la’akari da abubuwan da suke faruwa a Arewa a yanzu?

Allah Ka jikansu da rahama.

Leave A Reply

Your email address will not be published.