Bidiyo : Kalli Cikakken Bidiyon Ainayin Dalilin Haramtawa Abduljabar Wa’azi A Fadin Jahar Kano

0 173

Gwamnati ta tsaya ta yi nazari, kuma ta samu rahotanni daga wurare daban-daban, har akwai rahotanni daga wajen manyan malamai da kuma hukumomin tsaro, dalilin da ya sa jami’an tsaro suka sanya kwamiti na musamman don duba irin waɗannan kamalamai da malamin ke yi” a cewarsa.

Ya ce sakamakon tattaunawa a kan wannan batu da majalisar zartarwar jihar Kanon ta yi ne yasa ta amince da cewa, ba shakka kalaman nasa na iya haifar da tarzoma, don haka ta bada umarnin hana shi yin wa’azi a ko ina a faɗin jihar.

Ga bidiyon nan ku saurara

Leave A Reply

Your email address will not be published.