AUDIO + VIDEO : Auta MG Boy ~ Kina Zuciyata Adam A zango ft Ummi Rahab

0 977

Wakar kina Zuciyata wanda jarumi adam a zango ya sake Fitowa da diyarsa ummi Rahab wanda tayi takwara ummi a sabuwar waka.

Wanda Auta mg boy yayi wanda shine yayi wakar baba ayi mini aure shine ya sake wannan waka.

Wakar kina Zuciyata na daya daga cikin wakokin sabon film din farin wata wanda adam a zango ke shiryawa.

 

DOWNLOAD MP3

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.