Abinda Yakamata Kusani Akan Sabon Tsarin SurvivalFunds Da za asake budewa 9 ga wata

0 42

SURVIVAL FUND..

Ranar 09Febuary, 2021 za’asake bude portal din domin cika wasu tsarika guda biyu.

Wato (GOS) Guaranteed Offtake stimulus wanda karkashin tsarin akeso mai cikawar yaka sance yanada wasu abubuwa kamar haka kafin yasamu wanan tallafin.

Ya kasance dan kasa
Yanada BVN
Yanada CAC da Kuma Nafdac Number Ko SON.

A Kasansa zai iya sanya mutum 2 a matsayin ma’aikatansa.

Zasu samu tallafin Naira Dubu 100 tsawon wasu wattani da a yanzu bansaniba tukun nima.

SAI Tsarin MSME

shikuma bakamar yadda akai wanda aka rufe bane wanchan na baya da aka rufe ana sanya mutum 10 ne a mastayin ma’aikata harda mai kamfani zasu zama 11 wanda ko wanne cikin ma’aikata yasamu naira dubu 30 mai kamfani naira dubu 50 tsawon wata 4, haka zalika wanda suka cika wanan satin ma haka suma zasu samu.

Amma shi wanda za’acika on 9febuary ana bukatar Abubuwa kamar haka

Dan kasa
Bvn da acc no
CAC NUMBER

Zaka iya sanya mutum biyu a matsayi ma’aikata yadda kowa zai samu tallafin naira dubu 50 zuwa wasu watanni.

Note: In kasan a baya kacika koda ba abaka ba to ba halin kacika wani, Sannan wanda Suka wanan satin ma ba dama su sake cika wanan da za’ayi on 09febuary.

Dan Allah inkataba cikawa kar kaje kana ba wani details naka kana cewa yasaka dan wlh ba karamin wahalar da masu cikawa kuke ba, kuma bazai taba yiba.

#Arewakawai….

Leave A Reply

Your email address will not be published.